Attatijin ya sanar da shirin samar da wutar lantarki da ta kai megawat 20,000.
Aliko Dangote ya bayyana wani gagarumin shiri na samar da wutar lantarki mai ƙarfin megawat 20,000 domin taimakawa wajen magance matsalar ƙarancin lantarki a Nijeriya. Sanarwar na zuwa ne a…